Kannywood

Ummi Rahab Tana Cikin Juna Biyu Yanzu Amarya a Gidan Lilin Baba Kalli Video….

Labari DaDuminSa; Yanzu muka Samu Rahoton Cewa Jaruma Ummi Rahab Ta Samu Juna Biyu Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Jarumar Kannywood Dai Wato Ummi Rahab Jama’a Sunyi Ca Akan ta Saboda Wasu Hotuna data Saki Wanda Suka Bayyana Wa Jama’a Kamar Tana Dauke da Ciki Hakan Ne Yasa Wasu Suka Runga Yi Mata’ Comments Suna Toffa Albar’kacin Bakin Su.

Inda Wasu Suke Maganar Su Kamar Haka” Allah Ya Kai’mu Lokacin Sunan Dan Jariri Wasu Kuma Suna Yin Comments da Addu’ar Allah Ya Sauke Ta Lafiya Haka Zalika Wasu Manyan Jarumai Ma Suna Mata’ Fatan Allah Ya Sauke Ta Lafiya Amin.

To Wannan Kenan Kadan Daga Abunda Yafaru Lokacin da Ummi Rahab Tasaka Wannan Hotuna Nata Mudai Babu Abunda Zamu’Ce Sama’da Idan Cikine da Ita Allah Ya Sauke Ta Lafiya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button