Labaran Hausa

Yanzu Yanzu; An Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suke Zuwa Bank Suna Kwace

Qalu Innalillahi` Yanzu An Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suke Kwacewa Mutune Kudi Yayin da Suka Cire Kudin Su a Bank.

Masha Allah Hukumar Yan Sanda Sun Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Yan Fashi da Suka Kware Wajen Kwacewa Mutune Kudin Su Domin Kuwa Yanzu Haka An Kama Wasu Daga Cikin Su.

Cikin Wa Yanda Aka Kama Akwai Wani Daga Cikin Su’ Mai Suna Usman Kuma Babban Mutun Ne Mai Kimanin Shekaru 35 Zuwa Sama Inda Yayiwa Hukumar Yan Sanda Bayanin Yadda Suke Kar’bar Wa Mutane Kudin Sannan An Kama Wasu Kudaden da Suka Karba a Hannun Wasu Jama’ar.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Aka Samu Nasarar Kama Wannan Manyan Yan Fashin.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button