Labaran Hausa

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN; Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kai Mun’munan Hari Jahar….

Duniya Labari; Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Yanzu Yan Bindiga Sun Kai Mummunan Hari Jahar Zamfara Qalu Innalillahi.

Yanzu Mukai Karo’da Wani Labari Mara Dadi Inda Muka’ Samu Labarin Yadda Yan Bindiga Suka Kai Wani Mun’munan Hari A Jahar Zamfara Inda Suka Saka’ Harbi Kan Mai Uwa Jawabi Sunyi Ragar Gaza A Wannan Kauye.

Inda Suka Budewa Wani Gida Wuta Sukai Masa Kaca kaca Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Sannan Kuma Kafin Hukuma Tasamu Wannan Labari Takai Taimako Wannan Mutane Suka Cika Rigar Su da Iska.

Muna Fata Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yakawo Manah Karshen Wannan Masifar dake Faruwa a Kasar Mu Ta Nigeria da Sauran Garuruwan dake Cikin ta.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida mai Akbarka Domin Samun Labarai Masu Inganci a wannan Gida mai Albarka Na` AVONOREN.COM.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button