Yanzu Yanzu; An Samu Nasarar Kama Mutun 4 Manyan Yan Ta’addan Boko Haram Kalli Video…

Masha Allah` An Samu Nasarar Kama Mutun Hudu Manyan Yan Ta’addan Boko Yanzu Haka dai Sun Shigo Hannun Hukumar Sojojin Nigeria.
Yanzu Mukai Karo’da Labarin Yadda Aka Samu Nasarar Kama Wasu Manyan Yan Ta’adda Wanda Suka Jima Suna Aikata Tsiyar Su Inda Kuma Yau Dubun Su Ta Cika Wato dai Sun Shiga Hannun Hukumar Sojojin Nigeria Ta Kasa.
Babu Shakka Wannan Mutane da Aka’yi Nasarar Kama’su Tabbas Zasu Karbi Hukunci dai dai da Abunda Suka aikatawa Jama’a Domin Kuwa Tabbas Sun’jima Suna Saka’ Alumma Kuka Sakamakon Yadda Suke Garkuwa da Jama’ar Gari.

Wannan Kenan` Zamuci Gaba’da Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yacigaba Tona Maku Asiri Kuma Allah Yakawo Manah Karshen Ku.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` AVONOREN.COM.