Kannywood
Toffa Babbar Magana Yanzu Murja Tiktok Tasaki Zazzafan Bidiyon ta Tareda Su Mr 442….

Tirkashi Ana Wata’ga Wata Yanzu Mukai Karo’da Wani Gajeren Bidiyon Jaruma Murja Inda Ta Gudu Wajen Su Mr 442 Bayan An Kai Karar Su Kotu.
Sannan Kuma Har’ Yanzu Basu Samu Damar` Zuwa Kotun Ba Wato dai Da Ala’mu Dai Bazasu Je Kotun Ba Zamu Iya Cewa An Watsar Da Kara Tasu.
Domin Kuwa Har Yanzu Basu Amsa Kiran Da Kotun Musulin’ci Tayi Masu Ba Toffa Babbar Magana Babu Shakka Abun’ dai Ya Baiwa Jama’a Mamaki Shin Wai Sunfi Karfin Kotu Ne Ko Kuma Aa.
Domin Samun Cikakken Rahoton Ku Danna Bidiyon Dake Cikin Wannan Rahoto Domin Jin Gaskiyar Abunda Ke Faruwa.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na` Avonoren.Com.