Kannywood

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 107 ORIGINAL SERIES FULL VIDEO HD…

Izzar So Sabon Salo Kashi Na 106 Yayi Matukar Kyau Kana ya Burge Jama’a Sosai da Sosai Matuka Inda Kowa dai Yaga yadda Cakwakiya Ke Shirin Faruwa a Gidan Matawalle Akan Dansa Aliyu.

Shin Kuna Tunanin Gaskiya Zatayi Halinta Akai Kuwa Wato dai a Gane Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ Edunoz.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button