Masha Allah Ku Kalli Videon Wata Baiwar Allah Wadda Allah Subhanahu Wata’ala ya Azurta Ta Da Haihuwar ‘Ya’ya Biyar…….

Wannan videon wata baiwar Allah ne wadda Allah subhanahu wata’ala ya azurta ta da haihuwar ‘ya’ya har guda biyar, Sannan kuma ta haifesu cikin koshin lafiya ba tare da wata shan wahala ba wajen haihuwar yaran.
Wannan baiwar Allah ta nuna matukar farin cikinta akan wannan ni’ima da Allah subhanahu wata’ala yayimata na samun kyawawan yara da tayi har guda biyar.
Ita dai wannan baiwar Allah tace wannan dai itace haihuwar ta ta farko dukda cewa haihuwar ta ce ta farko amma tana kara godewa Allah da yasa batasha wahala sosai ba dukda cewa haihuwar farko ce.
Sannan kuma ta kasance ta matukar son taga ta haifi tagwayen yara namiji dakuma mace amma kuma sai ubangiji ya azurta ta da haihuwar yara biyar shiyasa ta kara godewa Allah subhanahu wata’ala da wannan ni’ima da yayi mata.
Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.