Labaran Hausa

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji’un Ku Kalli Yadda Rayuwar Wani Matashi Ta Kasan ce Sakamakon Yadda Yazama Kamar Kwarangwal

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un dubi yadda rayuwar wani matashin saurayi ta koma abin tausayi sakamako yadda jikin sa ya koma tamkar kwarangwal.

Wannan matashin saurayi ya kasance mai karancin shekaru amma cikin ikon Allah sai gashi yadawo kamara kwarangwal, baya iya yin komai da kansa tamkar yaro karami.

Mahaifiyar wannan matashi ta shiga matsananciyar damuwa sakamakon irin halin da dan Nara ya tsinci kansa na tausayawa ga dukkan wani wanda ya kalleshi

Kalli full videon 👇

Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button