Labaran Hausa
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Wannan Video Wata Kyakkyawar Budrwa Ne Wadda Aka Yanke Mata Kafafunta Gaba Daya Biyun………..

Innalillahi wa inna I lakhs raji’un wannan kyakkyawar budrwar da kuke gani wata matashiyar budurwa ce wadda aka yanke mata kafafun ta duka guda biyun a sakamakon wata larura da ta tsinci kanta a ciki.
Wannan budurwa ta kasance kullum a cikin damuwa na rashin wasu sassa daga jikinta sakamakon bazata iya yin dukkan abinda ragowar yan mata suke yi ba.
A yanzu ne labarin wannan matashiyar budurwa ya samemu da kuma irin yanayin da ta tsinci Kanta a ciki amma domin Karin bayani.
Ga cikakkyan videon ?

Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.