Labaran Hausa

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji’un Wannan Videon Wani Yaro Ne Wanda Idan Ka Kalla Saika Tausaya Masa Saboda Ganin Yadda Yake Gudanar Da Rayuwar Sa

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Babu shakka dukkan wanda ya kalli videon wannan yaro sai ya tausa yawa wannan ya sakamakon ganin yaddan yake gudanar da al’amuran sa.

Wannan yaro da kuke gani yaksance naka sashshe amma kuma wani ikon Allah a haka wannan yaro yake gudanar da rayuwar sa yakeyin dukkan wani Abu da yake son yayi .

wannan matashin yaro da kuke gani yarone da bai wuce shekaru shida ba amma kuma yanayin dukkan abinda kowane yaro yakeyi batare da wani tashin hankali na

amma Ku kalli videon wannan yaro domin kuga yadda yake gudanar da rayuwar sa

Ga cikakken Videon?

Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button