Labaran Hausa

Sannnen Mawakin Nan Dan Kasar Nigeria (Davido) Zaiyi Wasan Sa A Ranar Kammala Gasar Cin Kofin

An tabbatar da cewa sananne kuma fitaccen mawakin nan dan kasar Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido ko OBO zai yi wasansa a bikin kammala wasannin cin Kofin Duniya a kasar Qatar.

Sanannen mawakin mai shekaru 30 shine ya jagoranci wakar taken wasannin na Wannan karon da kuma hadin gwiwar Trinidad Cardona da Aisha, a ranar 18 ga watan Disamba za a rufe gasar ta cin kofin duniya.

https://l.facebook.com/l.php?u=https%3A%2F%2Fbbc.in%2F3iG99Qd&h=AT2X5l8-7Qi6IIa5auhah5Rsd4QYrzEsJy_EpbWWVMH9ocJhbg9tlUS4av6-V_WfXvDEovfqswn8byTI5ShFdHUu2zIJdOQJALDdJtNgf-Zt8-M2NgKzpVbCpZd98GWKkX6j7qApPg

A lokacin bude taron an shirya mawakin na kasar Nigeria zai nishadantar, sai dai hakan bai samu ba sakamakon mutuwar dan sa, Ifeanyi Adeleke.

Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button