Football
Tirkashi Yakuke Ganin Zata Kaya a Gasar Kofin Duniya A Tsakanin Argentina da Netherlands A Yau Da Misalin Karfe 08:00 pm

To Jama’a ya kuke ganin Zara kaya a tskanin gasar kofin duniya da za’a gudanar a tsakanin kasar Argentina da kuma Netherlands?.
Wannan fafatawa da za’a gabatar da ita a tsakanin wadannan kasashe guda biyu zayi matukar bawa duniya mamaki domin kuwa fafatawa ce ta kwararrun yan kwallon kafa.
Wannan fafatawar gasar kofin duniya (Would Cop) Za’ayi ta ne da misalin Karfe 08:00 pm a agogon kasar Nigeria,
Muna sauraron ra’ayoyinku domin muji yanayin tunanin dukkan Wanda zai kalli Wannan wasa mai matukar bada mamaki a duniyar kwallon kafa.
Muna Matukar Godiya Zuwa Gare’ku Godiya Mai Tarin Yawan Gaske Masoya Kuci Gaba’da Kasan’Cewa da’mu a Wannan Gida Mai Albarka Na” Avenoren.Com.