Kannywood

Babbar Magana Ku Kalli Yadda Jaruma Ummi Karama Ta Cikin Shirin Labarina Ta Nuna Kishinta Karara Akan Jarumin Film Din Wato Lukman Akan Yayi Hoto Da Wata……………..

Tofa Wai shin menene gaskiya akan cewa Ummi karama da Kuma Lukman jaruman Shirin film din Labarina Akwai wata Alaka a tsakanin su wadda jama’a da dama suke ta magana akai.

Jaruma Ummi karama ta nuna kishinta karara sakamakon ganin wani hoto da ya karade yanar gizo Wanda Jarumi Lukman yayi tare da wata ba ita ba.

Jama’a da dama suna ganin cewa Ummi karama tana Matukar son Jarumi Lukman ne Amma domin tabbatar dagaskiyar lamarin ta Ku Kalli wannan Videon?

Muna Matukar godiya a Gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi a gareku na ziyartar wannan gida namu mai tarin albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button