Kannywood

Fiataccen Jarumin Masana’antar Kannywood Wato Adam A Zango Ya Tabbatarwa Duniya Cewa Yana Daf Da Kara Aure Kuma Wadda Zai Aura Itace…………..

Fitaccen Jarumin Kannywood dinnan wato Adam a Zango fa bayyanawa duniya cewa zai kara aure batare da wani bata lokaci ba.

Wannan na zuwa ne daga wata sanarwa da fitaccen jarumin ya fitar a cikin wata kafar sada zimunta.

Kazalika amaryar da wannan jarumin zai aura ta kasance itama ‘yar Masana’antar tasu ta Kannywood dince,
Amma domin cikakken rahoton Ku Kalli wannan Videon 👇

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button