Labaran Hausa

Ikon Allah Kalli Yadda Wasu Kananan Yara Masu Larurar Ido Ke Koyon Karatun Lissafi A Wasu Sassan Nigeria………..

Wasu kananan yara wadanda ke da larurar idanu na son suga cewar sun iya karatun lissafi domin cigaban rayuwar su dama ta yan bayansu masu irin larurar su a wasu sassan Nigeria.

Karatun lissafi dai karatu ne Wanda kowaya yasani cewa yana da matukar wahala Amma ta yaya masu larurar ido zasu iya

Kalli wannan videon domin cigaban labarin ??

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa da ziyartar wannan gidan labarai mai albarka, kuci gaba da kakkon wannan gida mai albarka na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button