Labaran Hausa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Ku Kalli Yadda Wani Tsoho Abin Tausayi Ya Kasance Yana Kwana A Cikin Kwando……………..

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un ku Kalli yadda wani tsoho abin tausayi ya kasance yana kwana a cikin kwando sakamakon rashin makwanci.

Babu shakka wannan tsoho ya baiwa jama’a da dama tausayi sakamakon ganin hailn da ya tsinci kansa a cikin sa, dukkan Wanda ya Kalli wannan video sai ya zubar da hawaye

Ga cikakken videon ?

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button