Football
Ko Giwa Ta Fadi Tafi Karfin Sairo Yaja Gawar Ta Domin Kuwa Dan Wasa Mbappe Ya Take Rawar Gani A Babbar Gasar Cin Kofin Duniya A Yau………………

Dan wasa Mbappe Yayi abinda ba’a taba tunanin zaiyishi ba sakamakon yayi bajinta a babbar gasar cin kofin duniya kawaidai kwallo ce bata so yayita ba a yau.
Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com