Kannywood

Ku Kalli Tabbaci Akan Jita-Jitar Da Akeyi Akan Fitattun Jaruman Kannywood Wato Jaruma Amal Umar Da Kuma Jarumi…………….

Tofa Wai shin menene gaskiya akan cewa Ummi karama da Kuma Lukman jaruman Shirin film din Labarina Akwai wata Alaka a tsakanin su wadda jama’a da dama suke ta magana akai.

Jaruma Ummi karama ta nuna kishinta karara sakamakon ganin wani hoto da ya karade yanar gizo Wanda Jarumi Lukman yayi tare da wata ba ita ba.

Jama’a da dama suna ganin cewa Ummi karama tana Matukar son Jarumi Lukman ne Amma domin tabbatar dagaskiyar lamarin ta Ku Kalli wannan Videon👇

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button