Labaran HausaMusic

Masha Allah Ku Kalli Yadda Za’a Rataye Babban Shehin Malamin Nan Da Yayi Batanci GA Annabi Muhammad S.A.W Wato Abdul Jabbar………………

Babbar magana ku kalli videon yadda za’a rataye babban shehin malamin nan Wanda yayi batanci GA fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W wato Abdul jabbar wanda aka yankemasa hukuncin kisa ta hanyar rataya a babbar kotu.

Fatan jama’a shine gwamnati ta aiwatar da hukuncin da kotu ta yankewa wannan bawan Allah ba tare da wani bata lokaci ba domin hakan ya zama izina ga Al’umma baki daya.

Ku kalli cikakken videon ?

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa da ziyartar wannan gida namu na labarai, Ku cigaba da ziyartar wannan gida namu mai albarka na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button