Kannywood
Masha’Allah Ku Kalli Yadda Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Adam A Zango Yake Girmama Manyan Jaruman Masana’antar Tasu Tamkar Iyayen Da Suka Haifeshi

Masha’Allah lallai fitaccen Jarumin kannywood Wato Adam A Zango mutum ne mai girmama na gaba dashi domin kuwa ya kasance yana girmama dattawan kannywood din.
Wannan Jarumin dai ya kasance yana daukar manyan matan kannywood a matsayin iyayen sa domin kuwa yana daukar su tamkar iyayen da suka haifeshi.
Masoya wannan jarumin sun nuna matukar farin cikin su kan yadda suka ga yan martaba manya ba tare da wani bambanci ba
Ku Kalli cikakken videon 👇

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com