Football

Yanzu Yanzu Dan Wasa Lionel Messi Ya Daga Kofin Duniya Wanda Ya Kasance Ya Ciyoshi A Yau………………….

Yanzu yanzu dan wasa Lionel Messi ya tabbatar da cewa duniya bata taba yin dan wasa kamarsa ba.

Zuwa yanzu dan wasa Lionel Messi ya daga kofin duniya.

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button