Labaran Hausa

Babbar Magana Wani Bawan Allah Ya Fito Yana Mai Rantsuwa Da Qur’ani Kan Cewa Wai Abdul Jabbar Baiyi Batanci Ga Manzon Allah Ba…………………

Babbar magana yanzu-yanzu wani bawan Allah yafitu yana mai rantsuwa da Al’qur’ani kan cewa wai Abdul Jabbar baiyi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W ba.

Wannan mutum dai ya kasance dan aqidar su Abdul Jabbar din amma kuma abinda zai baku mamaki shine shi wanda ake tuhuma ya amsa laifinsa harma an yankemasa hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Ana cikin hakane wannan bawan Allah ya bijiro yana mai rantsuwa da Qur’ani Kan cewa Abdul Jabbar bai aokata abinda ake tuhumar sa dashi ba.

Domin Kallon cikakken videon ?

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button