Labaran Hausa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un wannan Masifa Har Ina Ku Kalli Yadda Wasu Kananan Yara Ke Aikata Badala…………….

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un wannan masifa har ina idan kukai duba zakuga Kananan Yara ne ke aikata badala a tsakanin jinsin su ma’ana (lesbian).

Wadannan wasu yara ne masu karancin shekaru aka kamasu suna aikata wannan mummunan hali a tsakanin su.

Wannan abu yana girmama ne a fadin Nigeria amma har yanzu ba’a sami wata matsaya akan yadda Za’a magance faruwar hakan ba.

Munji ta bakin mutane da dama Amma kowa da irin abinda yake fada akan haka.

Domin jin yadda rahoton namu ya kasance Ku Kalli wannan Videon 👇

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button