World News

Ku Kalli Yadda Wasu Ma’aurata Yan Kasar Indiya Sukayi Aure A Ranar Karshe Ta Cin Kofin Duniya Kuma Masu Ra’ayi Mabambanta A Tsakanin Kasashen Biyu…………

Wadansu masoya kwallon kafa yan jihar Kerala da ke kudancin kasar Indiya sun burge mutane a kasar da kwallon kruket ke da matukar farin jini.

Auren Sachin R da matarsa R Athira ya kasance a ranar da za a buga wasan karshe na gasar cin kofin duniya tsakanin kasa Argentina da kuma kasar Faransa.

Bakinsu ya zo daya a kan komai game da aurensu, amma saidai sun sha banban a bangaren kwallon kafa.

A yayin da angon wato Sachin ke matukar kaunar dan Wasa Lionel Messi na kasar Argentina, ita kuwa Amaryar Athira tana goyon bayan tawagar Faransa ne.

Ku Kalli cikakken videon ?

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button