Labaran Hausa

Ku Kalli Yadda Za’a Aiwatar Da Hukuncin Al’qali Akan Wanda Yayi Batanci Ga Manzon Allah S.A.W Wato Abdul Jabbar…………………

Tirkashi to jama’atul musulmi ku kalli yadda hukuncin al’qali ya kasance akan wanda ake tuhumar sa da aikata batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W wato shehin malamin nan Abdul Jabbar.

Har yanzu dai jama’ar musulmi nata fatan gwamnati ta gaggauta bada umarnin hukuncin da al’qali ya yankewa wannan bawan Allah da ya aikata batanci ga dan gatan Allah.

Ku Kalli Yadda abun ya kasance a wannan Videon ?

Muna Matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button