Labaran Hausa

Innalillahi Ku Kalli Wata Rawar Rashin Kunya Da Aka Fito Da Ita Kwanan nan Wadda Ake Kwanciya Ana Rungumar Juna………

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un a halin da ake ciki yanzu an fito da wata mummunar rawa wadda ake kwanciya ana rungumar juna.

Wannan mummunar rawa dai mutane na ta Allah wadai da ita sakamakon yadda masuyin wannan rawa suke rungumar junan su na miji da mace

Ku kalli yadda ake wannan rawa domin ku tofa albarkacin bakinku a wannan videon?

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button