Labaran Hausa
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mahaifin Sha’irin nan Wato Hafiz Abdallah Ya Rasu A…………………

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Yanzu yanzu akayi babban rashi na mahaifin shahararren sha’irin nan wato Hafiz Abdallah.
Mahaifin wannan sha’irin yarasuna a yau domin kuwa muma yanzunnan labarin rasuwar dattijon yazo mana fatan Allah ya jikan sa da rahama.
Ku kalli con videon?

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com