Labaran Hausa

Kai!! Babbar Magana Ku Kalli Videon Shagalin Bikin Wani Tsoho Dan Shekara 80 Da Kuma Wata Kyakkyawar Budurwa Mai Karancin Shekaru……..

Kai kai kai tirkashi ku kalli yadda wani tsoho dan shekara tamanin 80 ya auri wata kyakkyawar budurwa kuma auren soyayya.

Idan kukai duba zakuga cewa wannan budurwa tana shayar da angon nata soyayya mai tarin kayatarwa batare da jin wani dar ba.

Mutane da dama wannan Abu ya kayatar dasu a yayin da wasu suke cewa wai wannan budurwa kudi tabi ta auri wannan tsoho.

Domin kallon cikakkiyar soyayyar wadannan mutane ku danna wannan videon👇

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button