Kannywood

Ku Kalli Videon Yadda Jarumar Kannywood Aisha Najamu (Aisha Izzar So) Ta Shiga Wani Hali A wajen Wani Shagalin……………….

Tofa babbar magana ku kalli halin da jarumar fina finai ta kannywood wato jaruma Aisha Najamu wadda akafi sanin ta da Aisha Izzar So a wajen wani shagalin biki da aka gabatar.

wannan jaruma da ta shiga wannan halin ne dai sakamakon a wajen shagalin an tafi kallon wasan kwallon kafa.

Daukacin masoya wannan jaruma Aisha Najamu sun nuna dumuwar su akan halin da jarumar su ta shiga sakamakon yadda sukaga tayi tagumi a wajen shagalin.

Ga cikakken videon abinda ya faru?

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button