Labaran Hausa

Masha’Allah Ku Kalli Videon Wannan Bawan Allah n Wanda Ya Rame Kamar Kwarangwal Yanzu Ya Sami Lafiya………………….

Ikon Allah rayuwa kenan ku kalli videon wannan bawan Allah wanda yayi matukar ramewa zuwa yanzu ya fara samun sauki cikin yardar Allah.

Wannan bawan Allah dai yakasance yayi matsanan ciyar jinya wadda har takai ga ya rame tamkar kwarangwal.

Ku kalli videon yadda wannan mutum ya sami sauki?

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button