Kannywood

Masha’Allah Za’a Sha Wani Gagarumin Biki A Masana’antar Kannywood Kwanan nan Na Juruman Fina Finan Hausa Bikin Jarumi…………..

Ma sha’Allah za’a sha babban shagali a masana’antar fina-finai ta kannywood Na Jarumin masana’antar ta kannywood wato Abba dorayi.

Babu shakka wannan bikine kayatacce wanda aka fara shagalin sa tun bayan kwana hudu da suka wuce domin girman wannan shagali.

Masoya wannan jarumi suna ta taushi murna Sakamakon arzikin da Allah yayi masa na angwan cewa.

Domin kallon yadda shagalin ke gudana ku danna wannan videon?

Muna matukar godiya a gareku mai tarin yawa tare da fatan alkhairi sakamakon ziyartar wannan gida namu mai albarka, Kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai na Avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button