KannywoodLabaran Hausa

A Yanzu Yanzu Ne Dai Aka Tona Asirin Safara’u Wadda Akafi Sani Da Safa Akan Kama Maigidan ta Mr 442 da kuma………..

Yanzu yanzu ne dai aka tona asirin safara’u kwana chasa’in ya tonu sakamakon kama su 442 da kuma ola of kano da akayi.

Babu shakka mutane da dama sun nuna matukar farin cikin su karara sakamakon ankama Mr.442 da kuma abokin aikinsa ola of Kano.

Wai shin menene ya saka har kawo yanzu jarima safara’u batace komai ba game da kama uban gidan ta Mr 442 da akayi tare da abokin aikin su ola of Kano.

Ga cikakken rahoton👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button