Labaran Hausa

Babu Shakka Idan Ka Kalla Sai Kaji Tausayi, Kalli Yadda Kafar Mijinta Guda Daya Ta Shanye Amma Babu Abinda Ya Sami Soyayyar su…………….

Innalillahi Ku Kalli yadda kafar mijinta guda daya ta shanye ya dawo nakasashshe babu shakka idan ka kalla saika tausaya musu baki dayan su.

Dukda Abinda ya faru da mijin wannan baiwar Allah amma babu wani abu da ya sauya a tsakanin su na mu’amalar yau da kullum

Ga cikakken videon👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button