Labaran Hausa

Innalillahi Ku Kalli Yadda ‘Yayan Hausawa Suke Badala Ba Tare da Jin Kunyar Kowa Ba Ko Kare Mutuncin Al’adar Hausawa………..

Subhanallah wannan masifa har ina ku kalli yadda ‘yayan hausawa suka jawo cecekuce a kafofin sada zumunta sakamakon wani videon badala da sukayi.

Wadannan dai yarane masu kananun shekaru suke bata sunan gidajen su da al’adar kasar hausa ba tare da jin kunyar Kowa ba.

Ga yadda videon ya kasance ?

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button