Kannywood

Ku Kalli Videon Yadda Jarumi Isah Ayagi Ya Cashe A Wajen Shagalin Bikin Jarumi Umar UK Da Amaryar sa…………

Masha’Allah Ku Kalli yadda Isah Ayagi ya chashe a wajen Shagalin bikin Umar Uk cikin farin ciki da annishuwa, babu shakka wannan video ya kayatar da jama’a da yawa.

Shahararren mawakin Hausa jarumi Isah ayagi da kuma sauran jarumai sunyi matukar shiga farin ciki a wajen Shagalin, Abindai sai wanda ya gani.

Ga videon wajen Shagalin👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button