Labaran Hausa
Subhanallah Wannan Wace Kalar Soyayya Ce Kokuma Wane Kalar Iskanci Ne Idanku Ya Gane Muku………………..

Subhanallah wannan soyayya ce kokuma kiyayya ko iskanci idanku zai gane muku a nan gaba kadan idan kuka kalli wannan videon.
Idan kukai duba zakuga ‘yayan hausawa ne suke lalata tarbiyyar su ta hanyar simbatar junansu ba tare da sadaki a tsakanin su ba wanda hakan ya saba da shari’ar musulinci da kuma al’adar bahaushe.
Ga dai cikakken videon?

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com