KannywoodLabaran Hausa

Tofa Matse Mace A Tsakiya Da Jarumin Masana’antar Kannywood Ado Gwanja Sukayi Ya Jawo Cecekuce a Shafukan Sada Zumunta……………….

Babbar magana matse mace a tsakiya da su jarumin Masana’antar Kannywood Ado Gwanja sukayi ya jawo cece -kuce musamman ma a kafofin sada zumumta.

Babu shakka wannan lamarine babba wanda bai kamata ya kasance ga ‘yayan hausawa ba musamman ma wadanda da sunyi abu yake yada duniya ba.

Ga videon yadda suka matse ta a tsakiya?

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button