World News

Wane Abu Ne Wanda Bazaka Taba Mantawa Da Faruwarsa ba A Cikin Wannan Shekarar Da Mukazo Karshenta Ta 2022………………

To jama’a a cikin wannan shekara da tazo karshe wane abune ya faru dakai wanda bazaka taba mantawa da faruwar sa a gareka ba a shekarar nan ta 2022 ?.

Muna masu matukar godiya ga Allah subhanahu wa ta’ala da ya nuna mana karshen wannan shekar mai albarka muna rokon Allah ya hadamu da albarkar ta kuma ya yafemana laifukan da muka aikata a cikin ta.

Dan haka dan uwa da ‘yar uwa kar ku wuce bakuce ameen ba.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonore.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button