Labaran HausaWorld News

Barkanmu Da Shigowa Sabuwar Shekara Ta 2023, Wane Target Ka/Ki Ke Dashi A Cikin Wannan Shekarar? …….

To jama’a barkanmu da shigowa sabuwar Shekara ta 2023 Allah yasadamu da alkhairan ta ameen summa ameen wannan sakon Barka da sabuwar Shekara ne daga gidan labarai na avonoren.com.

Wane shiri kake/kike dashi a cikin wannan shekara ta 2023, Kuyimana comments domin jin gudruce gudurcen ku na wannan shekarar.

Ga Yadda Shagalin Sabuwar shekarar ya kasance?

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button