Football
Dan Wasan Kwallon Kafa Cristiano Ronaldo Ya Koma Buga Wasa A Kungiyar Al’ansar Dake Saudiya………….

Tofa dan wasan kungiyar kungiyar kwallon kafa ta Portugal Cristiano Ronaldo zai koma buga wasa a kungiyar Al’ansar dake kasar saudiya.
Wannan dan wasa ya kasance dan wasa na farko da yafi kowane dan wasa daukar kudi mai yawa a yanzu haka saudiya kudin da zata ringa biyansa a shekarar yakai kimanin fam miliyan 177.
Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com