Labaran Hausa

Ku Kalli Videon Yadda Wani Tsoho Dan Shekara 80 Yake More Soyayya Da Yarinya Mai Karancin Shekaru……………

Babu shakka mutane sunyi gaskiya da akace soyayya babu ruwanta da kalar mutun domin kuwa videon da mukazo Muku dashi yau na wani tsoho ne wanda yake more soyayya da jikar sa.

Babu shakka wannan tsoho dai ya kasance mai yawan shekaru amma ita kuwa yarinya ce mai karancin shekaru amma a haka suke more soyayyar su abin sai wanda yagani.

Ku Kalli cikakken videon👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button