FootballWorld News
A Yaune Dan Wasa Cristiano Ronaldo Ya Saka Rigar Sa Ta Kungiyar Kwallon Kafa Ta Al’ansar Dake Kasar Saudiya……………….

A yau ne dan wasan kwallon kafa dan kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya saka rigar sa ta kungiyar kwallon kafa ta Al’ansar dake kasar saudiya.
Wannan dan wasa babu shakka yaga tarin magoya bayansa a yayin da yaga mutane da yawa ne ke tayashi murnar saka rigar tasa.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com