FootballWorld News

Tasirin Dan Wasan Kwallon Kafa Cristiano Ronaldo Ya Bayyana Bayan Komawar Sa Kungiyar Al’nassr Dake Saudiya…………

Baya kasantuwar wanda yafi Kowa a duniya magoya baya a shafin Instagram kuma yake d kimanin mabiya miliyan 158 a Facebook tasirin ya kara bayyana bayan komawar Cristiano Ronaldo kungiyar Al’nassr.

A Kiyasin da akayi wannan dan wasa nada masoya wadanda suke binsa ba dare ba rana a kowace kungiya da dan wasan ya koma.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button