Kannywood

Zuwa Kasar Madina Da Jarumi Abale Yayi Ya Kara Tabbatar Masa Cewa Ba Iya Nigeria ne Masoyan Sa Ba Harda………….

Zuwa kasar madina da Abale yayi ya kara tabbatar mai yawan masoyan sa domin kuwa larabawan ne suka ringa nuna farin cikin su na ganin wannan Jarumi Abale.

Babu shakka wanna jarumi da kuma masoyan sa sunyi matukar farin ciki da Faruwar haka a gareshi inda kowa yake masa fatan alkhairi.

Ga Cikakken videon👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button