Labaran Hausa

Ikon Allah Ku Kalli Videon Yadda Wani Bawan Allah Wanda Bashida Hannu Kuma Bashi Da Kafa Amma Kuma A Haka Yake……………

Ikon Allah sai Kalli ku kalli videon wani dattijo wanda ake kira abdul wanda ya kasance bashi da hannu kuma bashi da kafa amma kuma a haka yake neman kudi.

Babu shakka wannan bawan Allah ya bawa mutane matukar mamaki don ganin yadda yake neman kudin sa a haka ba tare da yaje Sajen wani neman taimako ba.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button