KannywoodLabaran Hausa
Innalillahi Anyi Babban Rashi A Masana’antar Fina-Finai Ta Kannywood Na Rasuwar……………….

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’una an sami wani babban rashi na rasuwar mahaifiyar jarumar Masana’antar Kannywood Momy Gombe a kwana Kwanan nan.
Babu shakka wannan rasuwa ta taba mutane da dama domin kuwa akasarin masoyan wannan jaruma sunyi mata ta’aziyya.
Ga videon wajen jana’izar wannan bawan Allah👇

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com