FootballWorld News
‘Yan Wasan Kwallon Kafan Da Sukafi Kowane Dan Wasa Daukar Kudi Mai Tsoka……….

Ku kalli adadin ‘yan wasan da sukafi kowane dan wasan kwallon kafa samun albashi mai tsoka a baki daya yan wasan kwallon kafar.
A cikin wadanda sukafi kowane dan wasa samun kudi sune kamara haka
1 Ronaldo $200m
2 Mbappe $128m
3 Messi $120m
4 Neymar $87m
5 Salah $53m
Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com