KannywoodLabaran Hausa

Yaron Adam A Zango Mansur Make Ya Saki Wani Video Wanda Yajawo Cecekuce A Shafukan Sada Zumunta

Babbar magana yaron Jarumin Masana’antar Kannywood Adam a zango ya jawo cecekuce ga al’umma sakamakon wani videon batsa da ya saki.

Babu shakka yaran wannan Jarumi wanda ake kira Mansur make yasaki videon Maza da mata suna wanka a wani beach dake Garin Lagos a Kasan videon kuma yasa Happy New Year.

Sakin videon keda wuya sai kuwa Mansur make ya fara shan caccaka a wajen jama’a har kawo yanzu abin bai tsaya ba.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button