World News

Ayi Gaggawar Sakin Sheikh Abdul Jabbar Inji Shugaban Kungiyar Shi’a Wato Sheikh Zakzaky……..

Tofa babbar magana sheikh zakzaky ya bada sanarwar cewa ayi gaggawar sakin shehin malamin nan da yayi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W wato Abdul jabbar.

Wannan malami dai yayi wannan sanarwar ne cikin kausashahiyar murya domin kuwa yanayi ne kamar umarni yake bawa gwamnatin kasar nan.

Ga videon maganar tasa?

Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button