
Babbar magana jarumi Naziru Sarkin saka ya saki zazzafar waka akan dan takarar shugabancin kasa Bola Ahmad Tinubu Wadda hakan yajawo kananun magan-ganu.
Wannan mawaki dai yakasan ce mawakin wanda mutane da dama ke sauraronsa a koda yaushe Shiyasa cikin lokaci kadan wakar ta baza duniya.

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com